iqna

IQNA

kara tabarbarewa
Tehran (IQNA) Jami'an Aljeriya sun gargadi 'yan kasarsu game da yiyuwar yin kutse cikin wayoyinsu tare da kwasar bayanai na sirri, ta hanyar manhajar Isra’ila, biyo bayan dagewar da kasar ta yi na kin yin sulhu da gwamnatin Isra’ila.
Lambar Labari: 3486864    Ranar Watsawa : 2022/01/25